







8 images
Keke wani karami na'uin na'urar hawa ce da akan kerata a kasashen turawa, keke dai ana amfani dashi wajen saukaka tafiye-tafiye musamman a cikin gari. Keke nada matukar tarihi da mahimmanci da ake amfani dashi tun lokacin mai tsawo daya wuce.kuma wasu daga cikin hausawa na kiran sa da laulawa.
Tarihin asalin keke
An gabatar da kekuna a ƙarni na 19 a Turai. A farkon karni na 21 akwai kekuna sama da biliyan 1.[1][2] Akwai kekuna da yawa fiye da motoci.
Ire-iren kekuna

- Keken dinki
- Keken na hawa
- Keke napep
- Keken gwajin karfi
- Keken dabbobi (amalanke)
- Keken guragu
- keken Wasan tsere
- Keken saka na gargajiya. da sauransu.
