Bamako birni ne, da ke a ƙasar Mali. Shi ne babban birnin ƙasar Mali. Bamako yana da yawan jama'a 3,337,122, bisa ga jimillar a shekara ta 2016. An gina birnin Bamako a karni na sha shida bayan haifuwar Annabi Isah.
Hotuna

10 images
Wikipedia language

Bamako birni ne, da ke a ƙasar Mali. Shi ne babban birnin ƙasar Mali. Bamako yana da yawan jama'a 3,337,122, bisa ga jimillar a shekara ta 2016. An gina birnin Bamako a karni na sha shida bayan haifuwar Annabi Isah.

Text from Wikipedia, CC BY-SA 4.0 · Source article