

5 images
Wellington ko Walintan birni ne, da ke a ƙasar Sabuwar Zelandiya. Shi ne babban birnin ƙasar Sabuwar Zelandiya.Wellington yana da yawan jama'a 412,000 bisa ga jimillar 2017.An gina birnin Wellington a shekara ta 1840 bayan haihuwar Annabi Issa.Shugaban birnin Wellington Andy Foster ne.
