factograf
HA
Sign in

Nanyang

Nanyang

Key facts

yawan mutane9,713,112
Yawan fili26,511km²
iribabban birni
ƙasaSin
All data from the card 9
Territory claimed by (en)
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Faɗi
9,713,112 (2020)
• Yawan mutane
366.37 mazaunan/km²
Yawan fili
26,511.48 km²
Altitude (en)
131 m
Sun raba iyaka da
Suizhou (en) Xinyang (en) Zhumadian (en) Pingdingshan (en) Luoyang (en) Sanmenxia (en)
Lambar aika saƙo
473000
Tsarin lamba ta kiran tarho
377
Yanar gizo
nanyang.gov.cn
Nanyang.
Nanyang.
Nanyang
Nanyang
2 images

Nanyang (lafazi: /nanyang/) birni ne, da ke a tsakiyar ƙasar Sin. Nanyang yana da yawan jama'a 2,000,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Nanyang kafin karni na biyar kafin haifuwan annabi Issa.

Babban filin wasa na Nanyang Sports Center 35,000 shine babban wurin (kwallon kafa) a cikin birnin.

Sunaye

Lambun Wangfu, Nanyang
Lambun Wangfu, Nanyang

A cikin sunan "Nanyang" ( simplified Chinese) yana nufin rana — gefen kudu na dutse, ko arewacin kogi, a kasar Sin ana kiransa Yang. Sunan ya fito ne daga Nanyang Commandery, kwamanda da aka kafa a yankin a lokacin Jihohin Yaki. Kafin sunan "Nanyang" ya zama hade da birnin kanta, an kira shi "Wan" Wanda yawan jama'a su kai 366.37.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Hotuna

Hanyar Wolonggang, Nanyang, Chaina
Hanyar Wolonggang, Nanyang, Chaina
Tashar jirgin Kasa ta birnin, Nanyang
Tashar jirgin Kasa ta birnin, Nanyang
Tsaunin Wolonggang, Nanyang
Tsaunin Wolonggang, Nanyang
Nanyang
Nanyang
Anna Xiulan Zeeck, yar asalin Henan, Nanyang
Anna Xiulan Zeeck, yar asalin Henan, Nanyang
Medical Sage Temple, Nanyang
Medical Sage Temple, Nanyang
Henan Buddhist College Nanyang
Henan Buddhist College Nanyang
Wani wurin shakatawa na birnin
Wani wurin shakatawa na birnin
Wani Kogi a birnin
Wani Kogi a birnin
Sun yat sen memorial
Sun yat sen memorial
10 images

Read next

In 52 languages

Text from Wikipedia, CC BY-SA 4.0 · Source article