duba Una River (en) Una River (Una, Bahia) (en) Amazon
Tekun Atalanta shi ne Teku na biyu da kuma yafi kowanne Teku girma a duniya, yana da kimanin girman 106,460,000 square kilometers (41,100,000 square miles). Tekun ya ci kimanin tazarar kashi 20 a cikin 100 na fadin Duniya.
Hotuna
Tekun AtalantaMid-Atlantic Ridge daga Pole ta Arewa zuwa Pole ta KuduDuba tekun Atlantika daga kudu maso gabashin gabar da birnin, Barbados.kogin Atlanta kenam