factograf
HA

Takalmi

Takalmi
All data from the card 5
Ƙaramin ɓangare na
fashion accessory (en) , fashion product (en) da tufafi
Location of creation (en)
shoemaker workshop (en)
‎worn on (en)
kafa
Maintenance method (en)
repair of footwear and leather goods (en)
Hannun riga da
barefoot (en)
takalman yara.
takalman yara.
takalmin zuwa aiki.
takalmin zuwa aiki.
takalmin fita gudu.
takalmin fita gudu.
Takalmin Mata na daki.
Takalmin Mata na daki.
takalmin fada.
takalmin fada.
takalmin sandal.
takalmin sandal.
Takalmi
Takalmi
takalmi
takalmi
Takalma
Takalma
10 images

Takalmi: shi ne abunda mutane suke sakawa a ƙafafuwan su (sawayensu), domin kariya daga hakurra irin na daya da kwalba da kuma daukar cututtuka.

Tarihi

Shoe
Shoe

Kalmar takalmi, ta samo asali ne daga fadi wasu cewa asalin kalmar ita ce " taka lumi" ma'ana ka taka kasa cikin kwanciyar hankali, ba tare da tunanin wani abu zai same ka ba, ko za ka taka wani abu ba.

Rabe-raben takalma

takalmin kwallon kafa.
takalmin kwallon kafa.

Takalma nau'insu na da yawa akwai takalmin shiga ruwa, na yin yaki, na bayi, na yin gini, na shiga daji, na bacci, na gudu, na kwallo, na motsa jiki, da kuma mai dogon diddige ( hill). Kuma akwai wadanda suka keɓanta da mata da kuma na maza da na yara da na manya da dai sauransu. Akwai takalmi kala sittin da hudu kamar yadda bincike ya tabbatar..

Read next

In 65 languages

Text from Wikipedia, CC BY-SA 4.0 · Source article