Sayyid Ibrahim Husayn Shadhili Qutb an haifeshi a (9 ga watan octoba shekarar 1906 zuwa 29 ga watan Augusta shekarar 1966) Dan siyasar kasar Egypt ne kuma Dan gwagwarmaya ne wanda ke shugabantar mambobin yan'uwa musulmi shi ya kasance ubane na yan jihadin salafi wani bangerene dayake nuna masu tunanin yarda kungiyoyin jahadi na duniya kamarsu al-Qaeda da ISIl ya rubuta littafai guda 24 da kuma akalla littafai 30 wannda ba'a wallafasu ba saboda wasu dalilai masu yawa wanda kasar ta lalatasu, akalla makaloli 581 wanda suka hada labarai, kirkirar zane da ayyuka na ilimi an sanshi a kasashen musulmi akan ayyukan dayakeyi na zamantakewa da rawar daya taka a fannin musulumci.
Sayyid Qutb

Key facts
shekarun haihuwa9 Oktoba, 1906
lokacin mutuwa29 Agusta, 1966
ilimi aJami'ar Alkahira
sana'aɗan siyasa, marubuci, mai falsafa
wurin mutuwaKairo
All data from the card 16
- Cikakken suna
- سَيِّد قُطْب إِبْرَاهِيم حُسَيْن الشَّاذِلِيّ
- Haihuwa
- Musha (en) , 9 Oktoba 1906
- ƙasa
- MisraDaular Usmaniyya
- Harshen uwa
- Larabci
- Mutuwa
- Kairo, 29 ga Augusta, 1966
- Yanayin mutuwa
- hukuncin kisa (rataya)
- Ahali
- Muhammad Qutb (en) , Hamida Qutb (en) da Amineh Qutb (en)
- Makaranta
- Jami'ar Alkahira University of Northern Colorado (en)
- Harsuna
- Larabci
- Sana'a
- ɗan siyasa, marubuci, mai falsafa, ɗan jarida, maiwaƙe, marubucin labaran da ba almara, revolutionary (en) da Malami
- Muhimman ayyuka
- Milestones (en) Fi Zilal al-Quran (en) The Future of This Religion (en) The Characteristics and Values of Islamic Conduct (en) Artistic Imagery in the Qur'an (en) Scenes of Resurrection in the Qur’an (en) ʾAkhī (en)
- Wanda ya ja hankalinsa
- Ibn Taymiyyah, Hassan al-Banna (en) , Syed Abul Ala Maududi (en) da Abd al-Qahir al-Jurjani
- Mamba
- Muslim Brotherhood in Egypt (en)
- Fafutuka
- Islamism (en)
- Addini
- Musulunci
- Jam'iyar siyasa
- Wafd Party (en)
Read next
In 51 languages
haالعربيةمصرىazərbaycancaбългарскиবাংলাcatalàکوردیčeštinadanskDeutschΕλληνικάEnglishEsperantoespañolفارسیsuomifrançaisעבריתmagyarհայերենBahasa Indonesiaitaliano日本語ქართულიқазақша한국어kurdîlatviešuMadhurâമലയാളംBahasa MelayuNederlandsnorsk nynorsknorskpolskiپښتوportuguêsromânăрусскийScotsSimple EnglishshqipsvenskaไทยTürkçeئۇيغۇرچە / Uyghurcheукраїнськаاردوייִדיש中文
Text from Wikipedia, CC BY-SA 4.0 · Source article