factograf
HA

Safarar Mutane

Safarar Mutane
All data from the card 3
Ƙaramin ɓangare na
Laifi, trade (en) , offense against personal freedom (en) , social exploitation (en) da human activity (en)
Babban tsarin rubutu
Strafgesetzbuch (en) da Criminal Code of Belarus (en)
Gudanarwan
human trafficker (en) , organized crime group (en) da criminal network (en)

Safarar Mutane Huɗɗatayya ce ko kuma kasuwancin safaran mutane saboda aikin bauta, biyan buƙata ta hanyar kwanciya dasu ga ma'abota wannan kasuwancin da kuma sauran mutane. Kuma na samar da masoyan dake mu'amala sak irinta ma'aurata ba tare da auren ba a sakamakon auren dole, ko kuma domin a cire wasu bangarorin jiki ta hanyar yin tiyata.. Ana kuma Safaran mutane cikin ƙasa ko kuma tsakanin ƙasa da ƙasa, Safaran Mutane babban ne laifi saboda an take dokar yancin Ɗan adam ta yaje inda yake so a lokacin da yaga dama, ammah hakan bai samuba saboda kawai su cimmah muradinsu na kasuwanci. Safarar Mutane kasuwancin mutane ne kai tsaye, musamman mata da ƙananan yara, kuma ba lallai sai an tafi dasu daga wani wuri zuwa wani ba.

kuɗin shiga

A shekarar 2014, Ƙungiyar ma'aikata ta duniya tayi ƙiyasin kuɗin shiga da aka samu ta hanyar Tirsasa mutane domin yin aiki har kimanin dala biliyan ɗari da hamsin.

Read next

In 80 languages

Text from Wikipedia, CC BY-SA 4.0 · Source article