

2 images
Philadelphia ko Filadelfiya (lafazi: /filadelfiya/) birni ce, da ke a jihar Fensilfaniya, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a acikin shekarar 2016, jimilar mutane 1,567,872 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar da sittin da bakwai da dari takwas da saba'in da biyu). An Kuma gina birnin Philadelphia acikin shekara ta 1682.
Hotuna










11 images
