Luis Suárez kwararren ɗan wasan kwallan kafa ne na ƙasar Uruguay, wanda ke taka ledarsa a matsayin ɗan wasan gaba mai kai hari.
Haihuwa
An haife shi ne a ƙasar Uruguay a ranar 24 ga watan janairu shekara ta alif dari tara da tamanin da bakwai (1987).
Aikin kungiya
Suarez yafi shahara ne a kungiyar kwallon kafan kasar andalus wato Barcelona
Kwarewa
Suarez ya kware ne a fagen jefa tamaula a raga
Hotuna












12 images
