Kochi birni ne, da ke a jihar Kerala, a ƙasar Indiya. Shi ne birnin mafi girman jihar Kerala. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 2,119,724. An gina birnin Kochi kafin karni na sha huɗu bayan haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
Cocin Francis, KochiJewish synagogue Kochi, IndiyaKochi Santa CruzKochiKochi chinese fishing netFilin jirgin sama na kasa da kasa na Cochin/Kochi