factograf
HA
Sign in

Gmail

Gmail
All data from the card 15
URL (mul)
https://workspace.google.com/products/gmail/, https://www.gmail.com/ da https://mail.google.com/
Iri
mailbox provider (en) , email system (en) , online service (en) da webmail (en)
Language (en)
multiple languages (en)
Programming language (en)
JavaScript (mul)
Bangare na
Google Work (mul) da Google (mul)
Mai-iko
Google (mul)
Maƙirƙiri
Paul Buchheit (en)
Web developer (en)
Google (mul)
Service entry (en)
1 ga Afirilu, 2004
Wurin hedkwatar
Pittsburgh (en) , Glenwood Springs (en) da Houston
Wurin hedkwatar
Tarayyar Amurka
Official blog URL (mul)
https://blog.google/products/gmail/
Twitter
gmail
Facebook
Gmail
Google+
+Gmail
Tambari
Tambari
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Gmel Sabis ne na saƙon e-mail kyauta wanda Google ke gudanarwa. Ya zuwa shekara ta (2019), tana da mutane da ke amfani da ita sama da mutum biliyan (1.5) a duk fadin duniya, wanda hakan ya sa ta zamo kamfanin hudda ta email mafi girma a duniya. Wasu daga cikin waɗanda zasu fafata da Gmail sune Yahoo! Mail, Hotmail / Windows Live Mail, da Inbox.com. Wurin da aka bai wa kowane memba na Gmel ana kara shi kadan a kowane dakika, kuma ya zuwa ranar ga watan Yulin, shekarar (2012), Google na samar wa kowane asusu kimanin MB (10272)na sarari.

Ayyukan Google

Manhajar Google sabis ne daga Google wanda aka ƙirƙira shi a watan Fabrairun 2006 azaman Gmel don yankinku. Yana ba da izini ga masu gudanar da tsarin kamfani ko ƙungiya don ƙirƙirar asusun imel don yankinsu.

Matsalar kasuwanci

A kasar Ingila (UK), alamar kasuwanci "Gmail" mallakar wani kamfani ne kafin a fara Gmail ta Google. Don haka, Ingila na amfani da yankin "googlemail.com" ga masu amfani da su, kuma tambarin yana da kalmomin "Google Mail" maimakon "Gmail" na yau da kullun.

A watan Satumba na shekara ta 2009 Google ya fara canza tambarin asusun Burtaniya zuwa na Gmel bayan sasanta rikicin rikicin kasuwanci.

Read next

In 101 languages

Text from Wikipedia, CC BY-SA 4.0 · Source article