factograf
HA

Gizago

Gizago
All data from the card 1
Ƙaramin ɓangare na
woodworking tool (en)
Masassaƙi
Masassaƙi
Wani mai siyar da Gizagogi a Zambiya
Wani mai siyar da Gizagogi a Zambiya
2 images

Gizago ko kuma Masassaƙi, Yana daga cikin abinda Maƙera da masu sana'ar Sassaƙa suke amfani dashi wajen sassaƙa ƙotar fatanya ko ta Gatari, Gitta, Tsitaka haka ana amfani dashi wajen sassaƙa Turmi da Taɓarya da dai sauransu. Shima kuma ƙarfe ne da yake da kaifi sosai ana sashi ya ɗan lanƙwasa saboda idan anzo sassaƙa Turmi ta ciki. Ƙotar shi sassaƙa ta akeyi itama.

Read next

In 65 languages

Text from Wikipedia, CC BY-SA 4.0 · Source article