





6 images
Eritrea (lafazi: /eritereha/) ko Iritiriya ko Jihar Iritiriya (da Tigiriniyanci: ኤርትራ), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Iritiriya tana da yawan fili kimani kilomita arabba'in 117,600. Iritiriya tana da yawan jama'a kimanin 4,954,645, bisa ga jimillar 2016. Iritiriya tana da iyaka da Ethiopia, da Sudan, kuma da Jibuti. Babban birnin Iritiriya, Asmara ne.
Shugaban kasar Iritiriya Isaias Afwerki (lafazi: /isayas afwereki/) ne.
Iritiriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1993, daga Ethiopia.
Hotuna








8 images
Manazarta
