factograf
HA

Brandon Mason

All data from the card 7
Cikakken suna
Brandon Alexander Mason
Haihuwa
Westminster (en) , 30 Satumba 1997 (29 shekaru)
ƙasa
Birtaniya
Harsuna
Turanci
Sana'a
ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Ƙungiyoyi
Shekaru
Muƙami ko ƙwarewa
Mai buga baya

Brandon Alexander Mason (An haife shi ranar 30 ga watan Satumba, 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan baya na kungiyar wealdstone ta Ƙasa

Ayyukan kulob dinsa

Watford

bayan ya kammala ƙaungiyar matasa ta watpford, an ba Mason kwangila cikin yan kwallo kwararru tun kafin kakar 2016-17. Ya fara buga Gasar firimiya a watford a ranar 1 ga watan Janairun shekara ta 2017 a wasan da aka yi da tottenham hotspur.Daga nan sai ya fara bugawa Watford wasa na farko a gasar cin kofin FA da suka yi da burton albion kwanaki shida bayan haka, inda ya zira kwallaye ma kungiyar Christian Kabasele.

A watan Janairun 2018, Mason ya shiga kungiyar dundee united ta ƙasar Scotland har zuwa karshen kakar 2017-18. Ya fara bugawa kulob din wasa na farko a wasan da aka yi da 6-1 a falkirk a ranar 6 ga watan Janairu, amma ya sake buga wasan ɗaya ne kawai ga kulob ɗin. Daga baya Watford ta sake shi a ƙarshen kakar.

Birnin Coventry

A watan Yulin 2018, brandon Mason ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da sabuwar kungiyar League One ta Coventry City. Ya buga wasan sa na farko ga "Sky Blues" a ranar 4 ga watan Agusta 2018 a wasan da aka yi da scunthorpe united 2-1 a gida.

A watan Satumbar 2019 ya sanya hannu kan sabon kwangilar ta shekaru uku tare da Coventry. Mason ya shiga kungiyarfirayim mnista na scotland wato st mirren a kan rancen kakar wasa a ranar 5 ga Oktoba 2020 kuma ya ci gaba da yin wasanni 13 a duk gasa. Coventry City ce ta sake shi a watan Agustan 2021.

Milton Keynes Dons

A ranar 18 ga watan Maris na shekara ta 2022, Mason ya shiga ƙaungiyar Milton Keynes Dons ta League One a kan kwangilar gajeren lokaci, da farko a matsayin dan baya na hagu danial havie. bai buga wasa ko ɗaya ga kulob ɗin kuma daga baya ya zama ɗaya daga cikin 'yan wasa shida da aka saki a ƙarshen kakar 2021-22.

Garin Crawley

Mason ya sanya hannu a kulob din Crawley Town na EFL League Two a kan yarjejeniyar shekaru biyu a watan Yulin 2022 bayan jarabashi da akayi a kulob ɗin.

Wealdstone

Mason ya sanya hannu a kulob ɗin wealdstone na National League a watan Oktoba 2023 bayan gwajin gwaji a kulob ɗin.

Kididdigar aiki

fitowa da kwallaye
Club Season League National Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Watford 2016–17 Premier League 2 0 2 0 0 0 — 4 0
Dundee United (loan) 2017–18 Scottish Championship 1 0 1 0 0 0 — 2 0
Coventry City 2018–19 League One 25 0 1 0 0 0 2 0 28 0
2019–20 League One 11 0 3 0 1 0 2 0 17 0
2020–21 Championship 0 0 0 0 1 0 — 1 0
Total 36 0 4 0 2 0 4 0 46 0
St. Mirren (loan) 2020–21 Scottish Premiership 8 0 1 0 4 0 — 13 0
Milton Keynes Dons 2021–22 League One 0 0 — — 0 0 0 0
Crawley Town 2022–23 League Two 12 0 0 0 0 0 0 0 12 0
Career total 59 0 8 0 6 0 4 0 77

Read next

In 6 languages

Text from Wikipedia, CC BY-SA 4.0 · Source article