
Aski dai shi ne cire gashi daga jikin mutum, aski abu ne mai matukar asali daya samo tushe tun karnin baya inda akewa mutum aski bayan zuwan shi duniya da dan kwanaki.
Dalilin aski

Dalilin aski shi ne domin addinan mu sun yarda ayi shi kuma maza ne akewa aski sai dai suma mata ana masu amman a lokacin da aka haife su bayan nan ba'a kuma yiwa mata aski.
Irin-iren aski



3 images
- Askin wanzamai (na gargajiya)
- Askin wuta da akeyi da abun aski na zamani (na Zamani)
da dai sauran su.
