factograf
HA
Sign in

Al Busiri

Key facts

shekarun haihuwa7 Maris, 1213
lokacin mutuwa1294
sana'amaiwaƙe, marubuci
wurin mutuwaAlexandria
magnum opusAl-Burda
All data from the card 10
Haihuwa
Dellys District (en) , 7 ga Maris, 1213
Harshen uwa
Abzinanci
Mutuwa
Alexandria, 1294
Harsuna
Larabci
Malamai
Abul Abbas al-Mursi (en)
Ɗalibai
view Abu Hayyan al-GharnatiFath al-Din Ibn Sayyid al-Nas
Sana'a
maiwaƙe, Islamic jurist (en) , marubuci, malami, masanin lissafi da ṣūfī (mul)
Muhimman ayyuka
Al-Burdaal-Qasida al-Hamziyya (en)
Fafutuka
Shadhili (en)
Addini
Musulunci

Al-Būṣīri: Abū 'Abdallah Muhammad ibn Sa'īd al-Sanhāji al-Būṣīri;an kuma san shi da Imaam Busayri yayi rayuwa tsakanin shekarar 1212 zuwa 1294, mawaki ne na musulmi wanda ke cikin umarnin Shaziliyya, kasancewarsa almajirin Sheikh Abul Abbas al-Mursi kai tsaye.

Madaukakinsa, kasīda al-Burda  don yabon Annabi Muhammad (S.A.W), yana daya daga cikin waqoqin Musulunci da suka shahara wajen yabon Annabi (S.A.W) kuma a cikin harshen Larabci. kamar sauran waqan(qasidar) yabon sa mai suna Al Hamziyya.

Imaam Busayri

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Read next

In 20 languages

Text from Wikipedia, CC BY-SA 4.0 · Source article