2018 ko kuma shekara ta dubu biyu da goma sha takwas, shekara ce ta Nasara wato Miladiyya. Kafin ita akwai 2017 sannan kuma bayanta sai 2019.
- A ran 31 ga watan Janairu: husufin wata
- Daga ran tara 9 zuwa ran ashirin da biyar 25 ga watan Fabrairu: Gasar Olympics ta 2018 a birnin Pyeongchang (Koriya ta Kudu)
